HAUSA EBOOKS -->

HAUSA EBOOKS

NQNia.blogspot.com Is a Premium Template Sharing Blog


💖RIBAR BiYAYYA💖

This Novel is downloaded from www.dlhausanovels.com.ng for more hausa novels including love and adventure hero, legend and mystry,tale hausa novels just visits our site www.dlhausanovels.com.ng to download for free




By Sawwama A. 






Page 1.






 _Bismillahir rahmanir rahim_





Kanta a duk'e yake tana k'ok'arin karatu amma hakan ya faskara,duk yanda tayi k'ok'arin cire hankalinta da tunaninta akan abinda ke faruwa a tsakar gidansu tsakanin mahaifinsu da yayarta abin ya faskara.


Tsaki taja tare da toshe kunnuwanta da yatsunta dan jin irin dukan da baba ke yiwa yayarta khadeeja yana fad'in " wallahi ban haifi abinda zai fi k'arfi ba dan rashin mutunci ni zaki kalla kice ba kya son d'an 'yar uwata?"

Ita kam bakinta bai mutu ba ihu take tana " fad'in ni dai bana sonshi kuma wallahi ba zan aure shi ba" shi kuma baba bai fasa dukanta ba.

Kusan kullum abinda ke faruwa a gidanmu kenan kullum sai ya daketa yace sai ta auri d'an 'yar uwarshi ita kuma ta dage bazata aureshi ba. Ni kaina mamakin yanda adda adija ta fitsare nake dan baban mu wani irin mafad'acin mutum ne hakan yasa duk muke tsoronsa kai ba mu da muke yaransa ba har yaran anguwa na tsoronshi dan shi in yaga yaro na abu mara kamashi yake ya tsutsula mishi dorinarsa da take rataye d'akinsa hakan yasa ake tsoron sa sosai amma abin mamaki adda adeeja tsoron nan ya kau bata damu da irin dukan da yake mata ba wanda tun yana dukanta da dorina har ya koma da icce amma ita ta tubure tana kan bakanta na baza ta aureshi ba ya mata yaro ita tana da wanda take so,ya hana ta fita ya hanata zuwa makaranta amma hakan bai ko sa ta sakko ba. Duk abinda akeyi mamanmu bata tab'a kula su ba harkar gabanta kawai take yi in tana zirga-zirganta yake jibgar adeejan bata ko d'aga kai ta kallesu tana gamawa kuma zata k'ulle d'akinta.

Ajiyan zuciya ta sauke ta mi'ke ta je k'ofar d'akin tare da d'aga labulen abin takaici baba ta gani yana sunkuye yana d'aure 'yar uwarta kan adeejan a duk'e tana kuka ciki ciki saboda yanda muryanta ya shak'e gefe guda kuka mama ce ke tsugune tana alawlan magriba, hawayena ya gangaro kan dakalin fuskarta na tausayawa 'yar uwarta baba na fita sallah tayi saurin zuwa gaban adeeja ta tsuguna tare da d'ago hab'arta idanunta duk sun kumbura sun koma ciki saboda azabar kukannda take yi kullum.

Murmushi ta sakar mata wanda hakan yasa hawayen fuskanta ya k'aru cikin kuka tace " adda adeeja ki taimaki rayuwarki ki karb'i zab'in baba wata rana zaki ci *ribar biyayyan* da kika mishi." Wani murmushi ta kuma yiwa kanwarta murya a shak'e tace " Fateema ke yarinya ce baza ki gane halin da nake ciki bana son shi ni Abdulhameed nake so shine burin zuciyata shi nake fatan inyi rayuwar aure da shi ba wannan d'an yaron ba"

Kafin tayi wani magana mamansu ta k'wala mata kira hakan yasa ta mik'e da hanzari ta tafi d'akin maman sallah tayi mata umarnin taje tayi.


Washegari fateema na shirin makaranta hankalinta na kan adeeja dake kwance tana baccin wahala ta duk'unk'une a cikin bargo da alama sanyi da zazzab'i sun shigeta dan jiya abin na baba ya wuce tunaninsu dan a tsakar gida ya barta ta kwana duk irin sanyin da ake tsulawa a garin jos na farkon watan sha biyu. Wuyanta ta tab'a taji shi zafi zau gashi sai rawan sanyi take d'an tsaki taja ta fito d'akin mamansu ta gaya mata toh shine abinda maman tace.

Haka ta dawo ranta na k'una yanda maman bata nuna b'acin ranta kan abinda baba ke yiwa adeejan ai ba shi kad'ai ya haifeta ba ana auran nan dole ne? Haka ta cigaba da shirin makarantanta cikin blue din skirt dai dai guiwa da farar riga sai blue din waist couth sai farar doguwar safa da ta saka har guiwa sannan tasa wan guntun safan kafin ta saka sandal dinta na fata ta saka farar hijabi gayu ta fito d'as da ita.


Ko kafin ta fito daga d'akin har ta jiyo muryar 'yar uwarta kuma abokiyar tafiyanta charity tana gaishe da mama cikin yaren su na birom, fitowa tayi suka kama hanyan makarantar au Bishop collage a k'afa suke tafiya kasancewar baau da nisa sosai da makarantar.

A hanya charity ne tace "wai har yanzu baban ku bai hak'ura ya bar adeeja ba ?" Bata bari ta ansa ta ba tace "kai ku kam hausawa kuna da matsala wallahi wai ace mutum da rayuwarsa amma ace za ayi mishi dole, adeeja d'in ma yaushe ta kai aure just 17 years in ss2 ace za ayi mata aure for Christ sake this is not fair. Ita dai bata kula ta ba hankalinta na kan yanda zata taimakawa 'yar uwarta.

Charity dince ta kuma cewa "ni gaskiya na gaji da gani sist adeeja haka zan sami ngo d'inmu in gaya mata abinda ke faruwa in yaso sai ta sami ngo d'in ku ta gaya mata tayiwa baba magana what he is doing to adeeja us not fair just because he gave birth birth to her does not mean he have control over her(abinda yake yiwa adeeja ba adalci bane dan ya haifeta ba yana nufin yana da iko da rayuwarta bane)"

Duk da kalamanta sunyiwa fateema zafi amma hankalinta yafi raja'a akan cewan da tayi zata gayawa kakarta ta samu kakarsu da magana dan dama duk abinda akeyi kakarsu mahaifiyar mamansu bata sani ba maman ta hana a sanar mata tace 'yarsa in yaga dama ya kasheta, yanzu kuma in charity ta fad'a mata ai shikenan sai tazo ta tsawatarwa da baba.


Da wannan shawaran suka isa makarantarsu suna shiga gate d'in da david ta fara cin karo da alama sune da duty duk seniors d'in suka fara kiranta da sunan tsokananta dan ita mai farin jini ce a wajeb d'alibae makarantar da malamai Chinese girl chinese girl  turo dan k'aramin bakinta tayi tana cire hijab d'in wuyanta ta tura a cikin jaka. David ne yazo gabanta yana magana k'asa k'asa yace "how far?" "Fine " shine abinda tace tayi gaba dan ta tsani yaron arnen da ya sata a gaba da sunan so toh ita d'inma guda nawa take mtswww ta ja tsaki.


Yammacin ranan tana zaune tana assignment d'inta adeeja na kwance dan har lokacin zazab'in bai saketa ba taji sallamar kakarsu da sauri ta rufe littafin ta fita a guje ta d'ane 'yar tsohuwar tana murna.

B'anb'areta tayi daga jikinta tana fad'in "oh ni sakeni kaman baki san hanyan gidana ba sai mutum yazo ku fara murnan k'arya" dariya tayi ta k'ara mannewa jikin kakar tasu tace " haba ngo na kin san school ba barin mu yake ba in na dawo ga assignment wanki uniform karatun islam weekend kuma asabar da lahadi kinga ai ba lokaci"

"Toh naji kanari ai ke daman ba a k'ureki ko da yaushe kina da excuse" dariya tayi suna shiga d'akin mama

Ko da mama ta fito daga ban d'aki bayan sun gaisa da ngo masifa ta rufeta da ita cikin yarensu na birom ta inda take shiga ba tanan take fita ba tun ba da taje ta ga yanda jikin khadeejan ya kumbura ba ga zazzafan zazzab'i da take fama da shi ba wanda ya kulata.

D'aukanta tayi ta kaita asibiti tare da rakiyar fateema aka mata allura aka bata magunguna sannan suka dawo gida inda suka tarar da baba ya dawo daga aikinshi na drivern taxi.

K'ulewa d'aki suka yi da ngo tayi ta mishi nasiha tare da fad'a a haka ta samu ta shawo kanshi ya hak'ura zai barta ta auri wanda take so da sharad'in ba ruwanshi duk abinda yaje ya dawo tunda ita taurin kaine da ita tak'i d'an uwanta ta dage sai bare mai mata, haka dai tayi ta lallab'anshi kasancewan yana girmama surukar nashi ya haqura.

Zaune yake bayan tafiyan ngo yana tunanin ta yaya zai fara runkarar yayarshi da batun y'arsa bata son d'anta da ya nuna yana sonta shi kam ya shiga uku ya haifi abinda ya tozartashi me k'watanshi a hannun hajiya sai Allah dan duk masifarshi ta fishi tunda abin a jininsu yake.

'Yar wayarsa ya zaro touchlight phone ya danna numbern baba k'arami bayan sun gaisa yace mishi in ya sami lokaci yazo yana nemanshi amsa mishi yayi da toh inshaa Allahu zai zo.

Tsaki yayi tare da jefar da wayan bayan ya gama ansa kiran kawunshi shi wallahi yayi dana sanin cewa yana son yarinyan nan shi fa dama ba wai ya wani zurfafa akan sonta bane kawai tana burge shi ne gata da kyau jan ajinta ya k'ara janyo hankalinshi kanta baiyi zaton zata k'ishi ba da bai furtawa hajiya yana sonta ba gashi yanzu ta k'wallafa rai da wannan had'in wani tsakin ya kuma ja ya rungumo pillow dinshi yan so yayi bacci amma ranshi sai suya yake baya son abinda zai tab'a ran hajiya wallahi da yace a bar maganan auren nan toh yanzu sai hajiya ta k'ullace ta yanzun ma ya aka k'are cewa take uwarsu ce ta zugata tak'ishi bayan shi bai ga alamun k'inshi a wajen mamansu ba amma zai samu lokaci yaje jos d'in yaji koma meye. 









SAWWAMA QAWWAMA😘
💖RIBAR BIYAYYA💖






By Sawwama A. 






Page 2.







Kallon mamaki kawai fateema ke bin adeeja dashi ganin yanda ta sake tana ta hirar soyayya da saurayinta Abdulhameed sai shagwab'a take zuba mishi kaman ba ita take shan jibga ba a ranta tana tausaya mata rashin miji kaman baba k'arami au yah sagir ta manta ya rok'eta kar ta dinga kiranshi baba k'arami kaman yanda sauran zuriyarasu keyi ko in ce mafi yawancin su.

Tuno da randa ya fara zuwa garin tayi wata biyu da suka wuce kenan.
Wani yammaci ne suka ji dirin motoci biyu a k'ofar gidansu daganan kuma suka ji muryar baba na shigowa da wani fuskan mama ne ya fad'ad'a da fara'a ganin wanda suka shigo da baba.


Kama hab'a tayi tace" ikon Allah baba k'arami kaine ka girma haka" murmushi yayi ya tsuguna yana gaisheta su kam yaran sai kallonsa suke da mamaki dan basu wani sanshi ba gwara ma adeeja tana ji kaman ta sanshi suma gaisheshi suka yi.


Nan da nan mama ta fara hidima da shi abin ya k'ara basu mamaki yanda mama bata bar musu hidiman ba dakin baba duk suka shiga saboda yayyafi da aka fara kuma suna son jin k'wak'waf d'in waye wannan d'in.

Fateema kam da ta kasa hak'uri dan taga sai hiransu take da alama dai daga bauchi yake dan taji baba na tambayanahi su hajiya masifaffiya sunan da suka saka mata kenan

"Baba wai ahi wannan d'in waye?" Fateema ta tambayi babansu  dariya duk suka yi mama tace" toh kaji kai baba k'arami saboda rashin zumunci k'annenka basu sanka ba."

Murmushi yayi yana shafa gashin kanshi bak'i sid'ik da yasha gyara da ka ganshi kaga gashin fulani yace " mama ai suma basu da zumuncin dan ban tab'a ganin sunje bauchi hutu ba"

Tab wa zaije gidan hajiya masi..." Pap mama ta buge bakin fatima jin tab'okaran da take shirin yi musu sarai ya gane me yarinyan take shirin fad'a a zuciyarsa yace ator ba dai tace juninta mita ba yaushe yara zasu so zuwa gidan tana cewa an raba ta da 'ya'yan d'an uwanta a fili kuma yace " ai kuwa fateema yanzu kin kula da bauci kenan."

"Hmmm" shine abinda tace dan tana tsoron yin wani magana mama ta k'ara buge mata baki amma da ta tofa.


Kwanan sagir biyu a jos a kwanaki biyun nan sun saba da fateema sosai dan shegen surutu gareta da abin dariya shi d'in kuma an dace mutum ne mai sauk'in kai gashi da barkwanci sai su zauna suta shiririta adeeja ce dai bata shiga shirginshi dan acewarta ya fiye rawar kai da shegen kallo ita bata son raini.

Suma basa kulata su sha kallonsu a laptop dinshi su ji wak'a ranan yake ce mata yaji wani wak'a mai dad'i da aka yi da sunanta tsalle ta daka ta tsuguna a gabanshi tace "wakar sabo ne ? Dan akwai wani waka da na sani da ina son wak'an sosai". Yace "gaskiya ban sani ba nima ji nayi a wayan wata k'awata" kallonshi tayi tana d'an hararanshi ta gefe tare da murmushi a fuskanta ta nunashi da d'an yatsanta tace a wayar budurwarka ko" dariya yayi sosai yace " wa yace miki a wayan budurwata naji k'awata nace me idon y'an china kawai" turo baki tayi ta sa kukan shagwaba tace wai ni me yasa ake had'a ni da 'yan china ne ?" Dariya ya kuma yai yace saboda idonku iri d'aya kuna kama amma dai kinfi kama da yan korea da d'an k'aramin pink bakinki." Kukan shagwaba ta sa tana bubbuga k'afa can kuma ta tuno tace to ka sa min wak'an ni dai wayarsa ya ciro yace" bari ince ta turo min a whatsapp dan ban da ita ni a wayana" bayan ya kira yace ta turo mishi ne yace" toh yi min wancan kafin.ya shigo inji ko shine."

Zama tayi a gabanshi ta tank'washe k'afa ta fara rero mishi _" fatima bintu fatima sai wata rana so mafarkine da ba tabbas ba bankwana bintu sai wata rana kukan zuciya da bana ido ba_ " tafa mata ya fara ai yace "iyyeee lallai kam bintu wak'an da dad'i amma ban tab'a ji ba yawwa wannan d'in ma ya gama downloading" danna mata yayi muryar m sharif ya fara amon wak'an _zahra zahra zahra_ ihu ta sa bayan ta gama ji tace "wallahi wannan yafi dad'i haka dai suka ta shirmensu wani sa'in da baki zai dinga mata wak'an _zahra zahra zahra kece sarauniya zahra_ ita tayi ta juyi tana kad'a mishi k'aramin waist d'inta.

B'angaren karatu ma da ya tab'ata yayi mamakin kwanyar yarinyan shi yasa suka k'ara shk'uwa. 

Ko da wasa adeeja bata shiga shirginsu har ya gama kwanakinsu ya tafi.

Sai me sai ga hajiya masifaffiya ta zo da kanta acewarta autanta yaga mata a gidan wai khadeeja yake so kowa yayi farin ciki ba ma kaman fatima.

Bayan tafiyan hajiya ne adeeja ta tayar da borin bata sonshi ya mata yaro gashi d'an kauye da shi baba yayi masifar yayi fad'an yayi nasihar taki shi ko da bai d'aukan wargi tuni ya fara had'a mata da duka haka bai sa ta canza ba.

B'angaren fatima tayi ta kod'a mata halayenshi rufeta tayi da masifa tace "ke kije ki aureshi mana ni nace bana sonshi ko ana dole ne?"

"Adda adeeja to me yasa ba kya sonshi gashi d'an gayu kyakyawa zaki ce mishi d'an kauye da idanunshi masu kyau manya"

"Dallah can rufa min baki mayyar manyan ido dan ke kam da zakiyi maita da masu manyan ido sun shiga uku shegiya kinayi da wasu k'ananan idanunki a wajen Allah ma shi yasan me ya gani ya hanaki manya ido ya baki na 'yan chinese" ranta ne ya b'aci taji haushi zagin da adeejan tayi mata toh ai dai *bani nayi kaina ba* da zaki dinga zagina dan na gaya miki gaskiya" ta murgud'a mata baki da gudu ta fita ganin ta hayayyak'ota tana shirin kai hannu jikinta.

Ajiyan zuciya ta sauke a fili tace" Allah sarki bah k'arami au ya sagir Allah ya kawo maka mai sonka abokina" wata uwar harara adeeja ta wurga mata tare da jefo mata kofin dake hanunta " Allah ya isa tace da karfi ta fita tana kuka dan taji zafin kofin silvern da ta wurga mata a goshi da baba suka ci karo yace" ke kuma fa?" Shaf ta manta daman yana cike da adeejan ta gaya mishi abinda adeejan tayi mata.

A fusace ya shiga d'akin ya zabzabga mata mari yana fad'in dan ubanki karya tayi yarinya sai taurin kai me kunnan k'ashi  kuma ki gayawa shi saurayin naki ya turo magabatansa kije can ku k'arata tunda shi kika zab'a ki bar min gida." Ya fita yana me cigaba da bambami take tayi dana sanin fad'a mishi dan tana son y'ar uwarta d'akin ta koma ta durk'usa gabanta tace" adda am kiyi hak'uri ban san zai dakeki bane" murmushi tayi tace ba komai k'anwata zan fad'awa hameed ya turo inyi in bar muku gidanku, rungumeta tayi tana  kuka. 


Tuk'i yake yana cikin tsananin farin ciki zai je yaga k'awarshi mutuniyarshi suje su d'an tab'a dramar su wani b'angare kuma na zuciyarsa na cike da fargaban dalilin kiran kawun nashi k'ile y'ar taurin kan ta amince ne shi fa ba zai yarda ayi mata dole ba dan baiga ribar auran wanda bai sonka ba kazo kana wahala dashi,dariya yayi tuno irin taurin kan yarinyan ta nunawa kawu shi ya haifeta itama bafulatana ce. A bakin anguwan ya ajiye motar gurin masu wankin mota ganin irin k'urar da tayi kaman ba a wanke motar ba kafin ya fito da ita amma k'urar hunturu ta bud'eta. Da k'afa ya k'arasa gidan ya kwad'a sallama.
💖RIBAR BIYAYYA💖






By Sawwama A. 






Page 3.






Fatima na zaune a kan dakalin cikin gidan tana wankin kayanta mama kuma na tsinke ganye adija na d'aki dan tunda abin ya faru zaman tsakar gidan ya gagareta.

Sallama yayi cikin muryarsa mai cike da aminci tsalle fatima ta daka sai gata a gabanshi tayi kaman ta rungumeshi sai kuma ta fasa ta tsaya tana yarfa hannu tana ta washe baki dogon hancin ta ya ja yana dariya yace me idon china.

Bakinta ta turo ta juya zata tafi hannunta ya riko yana gaishe da mama ta amsa amma ta kasa had'a ido da shi tana jin kunyan abinda yarta ta mishi,baba ne ya shigo da sallamarsa aka gaisa sannan suka shige d'aki mama tasa fatima d'aukan abinci in kai musu. Bayan sunci abinci sun gama Nasiha baba ya dad'e yana mishi kafin ya bashi hak'uri da cewa yarinya tak'i Allah ya kawo mishi wata cike da ladabi yace ameen baba wallahi ba komi ai matar mutum kabarinsa wani bai auran matar wani. "Haka ne haka ne baba k'arami Allah yayi maka albarka" ya amsa da "ameen baba ni zan wuce dan ban zo da niyyan kwana ba" toh shikenan babana Allah ya tsare hanya. Yace "ameen yana mik'ewa sallama ya masu hannu ya mik'o mata yace fati zoki rakani zan tafi mak'e kafad'a tayi tace uhm uhm ba inda zan rakaka tunda bazaka kwana ba" murmushi yayi ya juya yace toh shikenan ni na tafi tunda bazaki rakani ba ya juya ya tafi kallonshi take kaman wacce aka hanata binshi har ya fita a gidan. Bayan fitanshi baba yayi wani tunani lek'owa yayi daga d'akinshi yace fatima maza kira min yayanku kafin yayi nisa da sauri ta tashi har d'ankwalinta na fad'uwa amma bata tsaya d'auka ba, fita a gidan tayi da gudu can ta hange shi yana tafiya da gudu ta bishi tana kiran uhmmmm bah k'arami uhmmm kai kai uhmmmm yah sagir juyowa yayi da sauri ta k'arasa gabanshi tana haki. Kallon k'aramin figure d'inta dake gabanshi sai kanta ba d'ankwali sai dogon shukunta  da yake nuna alamun warewa ko kuma rashin kamuwa jujjuyawa yayi yaga ba wanda hankalinshi ke kansu kasancewar  anguwar ba musulmai sosai yace" k'awas ya dai kin biyoni rakiyar ne ko d'ankwali babu?"

Shafa kanta tayi tace " wallahi fad'uwa yayi ni kuma ina sauri kar ka b'ace min baba yace in kiraka inace ma a mota kazo kar kayi nisa" kai ya kad'a yace ai na bar motar a bakin hanya ana wanke min" haka suka k"arasa suna hirarsu. Baba ne ya kalleshi bayan ya shiga d'akin ya zauna yace" babana dama wata shawaran na yanke me zai hana ka komo kan fatima tunda ita bata da wani damuwa asalima bata san meye soyayya ba. Gabanshi ne ya fad'i jin batun kawun nashi a kasalance yace " kawu baka ganin za a shiga hakkin yarinyan da da karatunta? Baka ganin tayi k'ank'anta da aure?" Murmushinsu na manya yayi yace " ko d'aya fatima dai rashin jikin girma gareta amma ai ta isa aure shekara goma sha biyar aiko ta kai aure watan d'aya zata cika shekaru goma sha biyar mamakine ya k'ara cika sagir jin wai y'ar shekara sha biyar ce ta kai aure ai ko a karkara sai haka shifa ko da yace yana son khadeeja ba wai yana nufin suyi aure nan take bane shima d'in ai yaro ne gaba d'aya shekarunsa 26 kuma so yake yaje ya karo karatunsa zuwa phd.

"Kayi shiru babana ko baka son fatiman ne daman nayi k'wad'ayin had'in zumuncin ne kar kaji komi in baka sonta ka gaya min" ah ah baba Allah yayi zab'in alheri zan sami hajiya da maganan kafin kazo.

Haka ya musu sallama fateeman ta fito raka shi taga duk jikinshi a sanyaye hannunshi ta kamo kallon cute face d'inta yayi yace " ya dai mai suffan y'an korea?" Zaro idanu tayi tace" au na tashi daga mai kama da 'yan china na dawo 'yar korea?" Murmushi yayi kawai duk da k'arancin shekarunta ta san da ciwo ace ba a sonka marairaice fuska tayi ta kirashi da sunan da ta san yafi son a kirashi da shi wato sunansa na gaskiya "yah sagir kayi hak'uri k'ilan ba alkhairi tsakaninku ne shi yasa abin bai working ba kayi hakuri Allah zai kawo maka  wacce ta fita hali da komai wacce zata kawo farin ciki rayuwarka, ka daina damuwa kaji ta k'arasa maganan kaman zata yi kuka.

'Dan dogon hancinta yaja yace wa yace miki na damu ni ai har na sami matata" alhamdulillah" shine abinda tace. Sai yaso yaji cikinta dan yaran yanzu baka shaidansu mussaman akan soyayya " ke kuma waye saurayinki" ya tambayeta a dai dai lokacin da suka iso wajen motarsa dafe k'irji tayi tace "ni shegiya inji d'an daudu ina ni ina wani saurayi" dariya yayi sosai ya d'an jujjuya ya duba yanayin anguwan yace ke dai gaki baki girma cikin hausawa ba amma ya aka yi kika iya hausa haka" itama dariya tayi ta rufe idonta tace "ai ina zuwa islamiya a kwana shagari kuma ai kaga anguwan hausawa ne kuma akwai wata yarinyan ajinmu in malam bai shigo ba tayi ta karanta mana littafin hausa. Had'e rai yayi yace ashe ma ba karatu kike zuwa jin karatun littafin soyayya ke kai ki da sauri t girgiza kai tace ah ah ah ba littafin soyayya bane irin su iliya d'an mai k'arfi da magana jari ne fa kuma ma sai in ba malam a ajin" "duk da haka ai gwara kuyi muraja'a" 

Haka suka yi sallama ya kama hanya yana me dana sanin fara furta kalman so akan khadeeja da yanzu bai shiga tsaka mai wuyan nan ba
💖RIBAR BIYAYYA💖







By Sawwama A. 


RIBAR BIYAYYA by Sawwama page 1,2,3



Wannna matsin dauke yake da magunguna guda shida Wanda kuma sune mafi shahara wajen Mallaka ta hanyar ganyen magani ba tareda sihiriba
Idan kun lura akwai

(1)Dan kadafi
(2)hana kishiya
(3)kafi malam
(4)bita zaizai
(5)manta uwa
(6)Mallaka

Wadannan kusan kowacce mace me hada magani tasansu saidai wajen sarrafasu shine babban aikin domin sahihin mallaka ne ba ruwanki da boka cikin sauki Zaki shawo kan miskilin mijinki matukar yana saduwa dake ko kuma yanacin abincinki domin maganin kala ukune na farko akwai Wanda Zaki shafa agabanki lokacinda Zaki sadu da mijinki zaiji babu mace irinki saboda dadinki zaiyi jarabarki sosai
Sai kuma Wanda Zaki hada kinasha zai kara miki ni ima ta daban Wanda idan mijinki ya sadu dake shi kadai yasan yanda zaiji
Sannan akwai Wanda ake sakawa acikin abinci Wanda kuma duk irin abincinda kikayi zaiji dadinsa tayanda kullum idan beci abincinkiba bashida kwanciyar hankali

To kinga idan kika lakanci wadannan sun isheki mallaka cikin sauki ba tareda kinje wajen wani boka ba

Yanzu acikin wadannan itatuwan bari mu dauki daya muyi magana akansa wato Dan kadafi (Dan mannau) Wanda cikin sauki Zaki sameshi awajen masu Maganin gargajiya saiki hadashi da/ sauyar taba /kitsen zakara/ kitsen damo/ Zuma /miski
Wadannan sune sahihin asalin hadin Dan kadafi Zaki hadasu wajen daya ki kwabasu da wannan zumar ki Dora akan wuta kina juyawa yana dafuwa Sai kinga yayi kauri sosai zakiji yana kamshi
Kin hada matsin mallaka Kadan ake bukata ki shafa agabanki lokacin saduwa zakiji kukan dadi Mallaka cikin sauki.

GYARAN FARJI BAYAN KIN HAIHU INA MATAN DA SUKAI HAIHUWA DA YAWA KO KUMA MATA MASU MATSALA BUDEWA

dole duk macen data haihu ta gyara kanta don ita mace yar gyara ce, mu hankalta mata a farka.

•aloevera.
•Karo.
•zaitun.
•kanunfari.

Ki samu aloevera ki samu Karo ki jefa kanunfari, ki tafasa ki dinga Kama ruwa dashi.
Sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan ya fito ki dinga wanke farjinki ki wanke wa da ruwan dumi, sai kuma ki dinga shafa zaitun in Zaki wurin maigida.

MATSALAR KEKASHEWAR ALAURA RASHIN NI'IMA
KARIN NI'IMA AMARYA

Karin ni ima da Sha'awa ga amarya da ango amarya ga kayan hadin kamar haka 1 zuma 2 idon zakara Adaka idon zakara yayi lukwai sannan a kwaba da 1 kananfari 2 zuma 3 garin ridi nonon shanuwa marar tsami ki dafa kananfari da ruwan zafi idan ya dauko nuna dahuwa sai ki sauke ki sami garin ridi da nonon shanu marar tsami ki hade guri guda ki gauraye ki saka a firij ko kisaka kankara idan yayi sanyi sai ki Sha. wanan hadin idan kinyi sai kuma bayan mako daya sati daya za a kumayi amarya sakin goda kinban labari

MACE MAI SON NI'IMA

macen da take son mijin ta ya gamsu da ita fiye da yanda ta ke zato,to ta sami garin ganyen idon zakara cikin cokali karami da na tafarnuwa,ki hada su a cikin rabin kofin youghurt ko nono,sannan ki sa karamin cikin cokali na ruwan khal ki juya sai ki yi ta sha safe da yamma,sau biyu ko uku a sati in har ita kade ce,amma in tana da kishiya to sau daya zata sha shi a sati,wacce bata shan madara to sai ta sha da cikin babban cokali biyar na zuma mai kyau.

Idan ki ka samo garin ganyen idon zakara da garin dabino dai dai yawan su zai kasance,sai ki hade su ki sami roba ki adana ta,sai ki rinka diban karami cokali ki sha da youghurt ko kindirmo,ki zuba karami cokali na ruwan khal ja ko fari ki hade,ki sha safe da yamma sau biyu a sati.

Mallake mijinki ya dawo tafin hannunki



🇪🇬 *DOCTOR MATA* 🇪🇬
*мaтan alвarĸa*
*groυp*
*08080468731*
🇪🇬 օմɾ ԵօԹíς
*SIRRIN SA KIBA INA MACEN DA TAKESO TAKARA JIKI?*
ƒօӀӀօա մՏ
🇪🇬 *Call number*
*07034792569*
🇪🇬 *MAGANIN SA KIBA*
wacce take so jikinta yayi kyau taga tana cikowa sosai
🇪🇬lemon zaki guda daya
🇪🇬lemon tsami guda daya
🇪🇬kwanduwar kwai daya
🇪🇬zuma mai kyau
da farko sai a matse ruwan lemon zaki lemon tsami a waje daya sai a fasa kwai guda daya a yi amfani da kwanduwar kwan, sai a sa ta a cikin ruwan lemon, a zuba zuma mai kyau babban cokali uku, sai a juya a sha amma da safe za'a rika sha tun kafin a ci wani abu
íղՏհɑ ɑӀӀɑհ ×ɑkí Տɑʍմ ҍíվɑղ bukata
🇪🇬 *KU ZIYARCI DOCTOR MATA DOMIN NEMAWA KANKU YANCI A WARI MAZAJENKU*
🇪🇬 *DOCTOR MATA*
*08080468731*
🇪🇬 *DOCTOR MATA*🇪🇬
💻 *08080468731*
🇪🇬 *MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA*
✔ *Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace b allah sarki*
✔ *Girman hips duwawu ku gwada magungunanmu domin kuga yanda duwawunku zasu koma*
✔ *Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare*
🇪🇬 *DOCTOR MATA* 🇪🇬
💻 *08080468731*
✔ *MALLAKA*
Akwai mallakar miji ko mallakar saurayi sannan akwai na farin jini
✔ *akwai maganin da zaisaki kiba sosai kiyi jiki sannan*
✔ *akwai na sliming wanda zaki rage tunbi da jiki*
✔ *Akwai maganin gashi da na gyaran jiki*
✔ *akwai sabulayya d turarukka humra da sauransu*
✔ *akwai hadin gyaran HQ*
✔ *Akwai ingantaccen matsi wanda zaisa gabanki ya matse sosai kamar baki taba sanin namiji ba a rayuwarki*
✔ *akwai magungunan karfin maza d rashin saurin release akwai na karfin azzakari*
✔ *Akwai matan da basa sha'awar saduwa sannan sunajin zafi lokacin jima'i*
*Kuzo mu taimaka maku insha allahu zakuga amfanin magungunan mu*
✔ *Muna gyaran amarya complete settings ango ya dingi ihu a daren farko yana fadin nabaki babata*
✔ *Muna yiwa matar d ta haihu hadi domin gyaran jikinta da kuma dawo d ni'imar ta kamar bata haihu ba*
*@*
🚑 *DOCTOR MATA ISLAMIC MEDICINE CENTER YOLA*🚑
🇪🇬 *DOCTOR MATA*🇪🇬
💻 *WhatsApp*
*08080468731*
📲 *call*
*07034792569*
*matan albarka*
*group*

Sirrin sa ƙiba ga macen da take so ta kara jiki



Yadda ake Samosa

Abubuwan hadawa

  • Fulawa (flour)
  • Kwai
  • Nama
  • Maggi
  • Onga
  • Kori (Curry)
  • Gishiri
  • Man gyada
  • Attarugu
  • Albasa
  • Karas (carrot)
  • Baking powder
Yadda ake hadawa

Da farko zaki wanke namanki ki tafasa shi da albasa da maggi da gishiri da dan korinki. Ki yi shi tamkar danbun nama.
Sai ki goga karas din ki, ki kuma soya shi
Sai ki zuba fulawarki a roba ki saka baking powder da dan gishiri ki kwaba. Ki murza ta murzu sosai ta yi fadi.

Sai ki rika yankawa kina zuba namanki da karas kina nadewa kamar dan kwali
Sai ki dora mangyadarki a wuta ya yi zafi
Idan yayi zafi sai ki dinga jefa nadadden samosanki kina kisoyashi

Yadda ake hada Samosa




WAIWAYE A TARIHIN CORONAVIRUS

*****



Yanzu dai sunan Kwarona Bairos bai zama bako ba kasancewar ana ta yayata al'amarinta a kafafen yada labarai. Wasu na ganin cewar a wannan karon ne kadai aka samu irin wannan cutar, sai dai a binciken da na yi an jima da sanin ta a duniya.

Ita wannan cutar tun jimawa an san da ita kan cewar tana shake numfashi da haddasa zazzafan zazzabi da mura da tari da kuma lalata huhu da hanjin mutum ko dabba. Duk lokacin da aka samu bullar cutar sai a yi mata wani lakabi daban, ta kwanan nan dai ana kiranta Covid-19.



A 2005 wasu kwararun likitoci suka yi bincike a karkashin Dakta Kahn Jeffery. Sun bayyanan a wata mujallar likitoci mai suna, 'The Pediatric Infectious Disease Journal' cewar, an fara gano cutar Coronavirus a cikin shekarar 1965. Ita wannan an yi mata lakabi da B814. Daga nan aka yi ta samun bullar cutar daga lokaci zuwa lokaci.



Likitocin suka ce daga shekarar 2003 zuwa 2005 an samu bullar cutar har sau biyar. Coronavirus ta farko an rada mata sunan SARS wadda ta bulla a China cikin 2003 kuma ta halaka mutane 22 - 24. Ta biyu an yi mata lakabi fa NL63 a cikin shekarar 2004 inda ta bulla a Netherlands kuma ta kashe mutane 32. Ta uku ma a kasar Netherlands din ta bayyana inda ta kashe mutane 33 duk a 2004. Ta hudu kuma a yankin New Haven ta bayyana cikin 2005 inda ta kashe mutane 34. Ana mata lakabi da HCoV-NH. Sai ta biyar da ta bayyana a Hong Kong ta halaka mutane 35. Ita ana mata lakabi da HKU-1.



Haka kuma a tsakanin 2008 zuwa 2019 an samu bullar wasu irin Coronaviruses da ake wa lakabi iri - iri kamar, OC43, 229R, COVid - 12 da sauransu. Babbar coronovirus daga cikinsu ana kiran ta MERS-CoV watau 'Middle East respiratory syndrome - Coronavirus'.

Likitan kasar Masar, Dakta Ali Mohamed Zaki ya bayyana cewar ana iya samun cutar a jikin rakuma da aladu da kuma Jemagu. Ya kuma kara da cewar kwayar halittar wannan cuta yana da girma fiye da sauran kwayoyin cuta.



Sai dai da alama Covid-19 ta fi tsanani kuma ta fi girgiza al'ummar duniya ganin yadda take yaduwa da sauri kuma take halaka mutane cikin hanzari. Da alama kuma a wannan karon cutar ta bayyana da karfinta fiye da baya. Kuma da alama kamar ba a yi tanadin taron ta ba.



Wasu al'umma suna ganin da gangan aka kirkiri wannan cutar tun zamanin yakin duniya na biyu, sannan aka cigaba da wanzar da ita a lokacin yakin cacar baki. Shugabannin duniya suna sane da makami mai guba da Amerika da Rasha suka mallaka, ba abin mamaki ba ne a ce tun asali an kirkiro cutar ne a dakin gwaje-gwaje. Haka kuma ba zai zama abin mamaki ba idan mutane da dama sun san da sunanta a baya kafin yanzu da sunan ya zama ruwan dare.



Kuma ba zai zama abin mamaki ba idan an samu wasu marubuta a baya sun yi hasashen afkuwar cutar a shekaru masu yawa. Wannan baiwa ce ta marubuci kamar dai littatafai irin su 1984, Godfather, Class 1999 da sauransu.


Mu dai anan ba abin da za mu ce sai mu roki Allah ya kare mu da irin kariyarsa. Ya inganta lafiyarmu ya duba raunin shugabanninmu yadda cutar za ta wuce mu ba tare da kawo mana wafta ba.


-Danladi Haruna
19th March, 2020

[kiwon lafiya] Waiwaye a tarihin Coronavirus




SHA'AWA: wani sinadari ne da Allah (s.w.a) ya halitta a jinsina biyu Na Dan Adam,aljannu da kuma dabbobi,Wanda sanadiyar hakan yasa daya jinsin bukatuwar daya jinsin ( macce ko namiji),sannan da Shiga wani yanayi a lokacin da daya jinsin ya rasa daya.

TSOKANO SHA'AWA

Tsokano sha'awa nauyi ne da ya rataya a tsakanin jinsuna biyu(mata da Maza),amma saidai kash mafiya yawan mata suna zaton cewa wasa da motsa sha'awa aikin Maza ne,wani lokacin mazan ke ganin aikin mata ne,duk mata ko mijin dake tunanin hakan sun fadi jarabawa a fagen soyayyar zamantakewar aure.
Sai dai wannan matsalar tafi kamari da kuma illa a gurin mata,domin kuwa shi namiji tarairaya yake bukata a koda yaushe,idan ya rasa hakan to a lokacin wata zata kwace maki shi a cikin sauki,galibin Maza sunfi so da kuma karkata wajen matar da take masu wasa kala kala.A saboda haka nake shawartar ki da kada kiji kunya ko gudun karda mijinki hace kin fiye jaraba,ba haka bane ki janye wannan tunanin,ki SANI cewa mu'amalar aure ibada CE,kuma duk lokacin da kika bada gudummawa gurin tsokano sha'awar maigidan ki,kema zaki samu wani kaso najin dadi hadi da nishadi a gurin mu'amalar aure.

Kamar yanda kuka sani addini Yazo mana d hanyoyi kala kala wadanda zamubi wurin magance matsalolin mu
Sai dai idan iliminmu bai kai wurin b
Akwai hanyoyin d mukebi wurin taimakawa mata wadanda suke Neman mijin Aure
Akwai ingantattun magungunan da muka tanadarwa masu wannan matsalar
Sannan akwai taimako NA Addu'o'in d muke yiwa masu wannan matsalar dmn ganin cewa Allah ya yaye musu matsalarsu
Munyi kokari Wurin sarrafa magunguna NA Farin Jini d tsare JIKI
Sannan akwai addu'o'i NA wadannan matsalolin wadanda idan har aka bisu Allah zai biya bukata insha Allahu
Muna saida hadaddun kayan mata d magungunan gargajiya masu kyau ingantattu
KAMAR
Hadadden Maganin GIRMAN NONO, CIKAR NONO, TSAYUWAR NONO DA LAUSHINSA
Mun sarrafa wannan Magani Ne dmn matan d suka Dade suna kashe kudadensu a banza babu biyan bukata, kokuma wadanda mazajensu suke sha'awar NONUWA Amma basuda su
Muna saida ingantaccen Maganin GIRMAN DUWAWU Hadi mai kyau NA musamman
Mun bada lokaci wurin sarrafa wannan Magani dmn sharewa yan'uwa mata hawayensu
Muna saida ingantaccen MATSI mai matse mace sosai yanda ko yatsa bazai shiga b
Wannan Matsi yana maida baxawara budurwa
Akwai Maganin infection kaikayi, kuraje, fitar ruwa, Rashin Sha'awa, jin zafi lokacin saduwa, Ciwon Mara Wanda yahana daukar ciki, Bushewar Gaba Rashin Ni'ima
Akwai Maganin rage Tumbi, Kiba, JIKI, ciki
Akwai hadadden Sabulun Gyaran JIKI mai magance kurajen fuska, kyasfi, Bakalwa, d duk wasu matsaloli NA JIKI
Akwai Sabulun tsarki mai wanke Gaba ya magance duk matsalolin d suke cikin farji
Akwai Maganin Gashi maisa Gashi tsawo, baki, ya habashi kakkaryewa sannan yana magance amosanin kai
Muna saida Maganin mallakar miji ko saurayi

Akwai NA rage GIRMAN NONO

[Sirrin rike miji] Tsokano Sha'awa


Wannan labari ya fito daga bakin wata amarya, tace:-

Wata rana a wurin aiki ne na ci wake mai yawa fiye da kima. Da na koma gida sai mijina ya tarbe ni da murna, ya ce mani: “Abar kaunata, yau zan ba ki mamaki da daren nan, a wajen cin abinci.” Don haka sai ya samo kyalle mai
duhu ya daure mani idanuwa, ya jagorance ni zuwa kan kujerar teburin cin abinci, ya zaunar da ni.
MHar ya kama kyallen zai kwance
mani ido, sai wayarsa ta kada. Sai
ya ce bari ya tafi ya amsa wayar,
idan ya dawo zai kwance mani
daurin kyallen idona. Ina zaune sai
cikina ya fara murdawa, domin
kuwa waken da na ci ya bata mani
ciki. A tsammanina, tun da mijina
bai kusa da ni, sai na karkace kafa
daya na burka tusa mai kara kuma
mai dan karen wari. Na dauki
hankici na fara fifita saboda warin
ya kau da sauri, kafin mijina ya
dawo. Cikin nawa ya sake rudewa,
sai na saki jiki na burka tusa har
sau uku kuma masu kara da wari,
fiye da ta farko. Babu abin da
nake sauraro sai muryar mijina
daga nesa yana ta magana a
waya. Ni kuwa domin in samu
sauki sai na yi ta sakin tusa ba
kaukautawa, ina jin dadi sosai,
cikina yana washewa. Da na ji
mijina ya gama magana a waya
kuma yana shirin dawowa wajena,
sai na ci gaba da fifita, domin in
kori warin tusar da na yi ta
burkawa. Da ya dawo sai ya ba ni
hakuri, ya ce mani: “Ina zaton dai
ba ki bude idonki ba tun da na
tafi.” Ni kuwa na ce ban bude ba
ko kadan. Daga nan mijin nawa ya
kwance mini kyallen idona. Abin
mamaki da kunya, sai na ga
abokan mijina su bakwai a
zazzaune a kujerun gaban teburin
abinci. Sun tottoshe hancinansu
da hankici saboda warin tusa ta
hmm hehehehe

[Mukyakyata] Amarya tayi Abun Kunya



Fanke

Abubuwan hadawa

  1. Fulawa
  2. Sugar
  3. Yeast
  4. Mai
 Yanda ake hadawa

Da farko uwargida za ki tankade fulawarki a roba mai kyau mai murfi.

Sai ki zuba yeast da sugar da ruwa ki kwaba ya kwabu sosai(ya yi ruwa-ruwa in da zai rika kamun hanu) sai ki rufe a wuri mai dumi.

Ya sami kamar awa 1 ko 2 , idan ya yi sai ki dora kaskonki a wuta kisa mai ya yi zafi.

Anan sai ki rinka deban kullin da ludayi kina sawa a cikin mai kina soyawa ya yi jan suya. Ana iya ci da shayi ko wani lemo
Sai mun hadu a girki na gaba. 

Na gode

[girke girke] Yadda ake yin Fanke ko cin cin




Copyright BY: Sirrin rike miji

FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji

FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348141712330

👙👙 GYARAN NONO. 👙👙

☏+2348141712330

Gyaran nono awajen kowacce mace kashi ukune.

1 akwai nononda ya kwanta akeso su tashi su tsaya
2 akwai kanana anaso su kara girma
3 akwai kuma Wanda girma sukayi da yawa anaso arageso
Kuma yanzu zanyi miki bayani akan tsayuwar nono da kuma girmansa.

MENENE YAKESA NONO YA KWANTA?

1 akwai yawan tsalle
2 akwai yawan kamasu
3 wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi
saurin kwanci
4 sai kuma shekaru.

MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA?

1 akwa halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanane
2 akwai kwanciya akansu
3 akwai daurin kirji da zani
4 akwai saka matsttsiyar rigarsa (breziy).

YAYA ZA AYI A GYARA?.

Idan nononki kananane Kisamu cukwi Wanda yawansa zai kai guda uku saiki samu garin alkama gwangwani daya sai aya itama gwmgwani daya saiki dakasu zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara peak ki zuba wannan garin kamar cokali3 ki dama kinasha kullum sau1 sannan ki lura lokacinda zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba aciki kibari yayi sanyi saiki wanke nonon dashi sannan kiyi wankan
Wannan hadin matar aure wanda tayi yaye zatayi sannan
budurwa itama zatayi.

Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya ki kwaba hulba
da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri kar yayi ruwa
sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi,kinzo
kwanciya,saiki shafa,ki kawo brezia damammiya kisaka,da
safe saiki wanke da ruw an dumii, shima wannan matar aure
zata iyayi.
https://sirinrikemiji.blogspot.co.ke/?m=1

 Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji

FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348141712330

[gyaran jiki] Gyaran Nono don Oga



*SIRRIN KWANCIYAR AURE*

 BAYANIN 
          SUCKING

Yau xamuyi bayani ne akan yadda ake tsotsan axxakari da farji, ana samun ma'aurata dayawa da suke cikin duhun kai akan wannan bangaren wasu basayi wasu sunayi ne kawai batare da ilimin abinba,
kuma ba tare dasun san sirrin dake cikin shi ba, abinda muke so 'yar uwa ki fahimta shine duk maganin da xakiyi amfani dashi inde baki iya sarrafa miji ba, kina wahala ne kawai, kuma baxaki taba gamsar dashi yadda ya kamata ba, saboda tanan ne xaki gamsar dashi yaji duniya babu kamar ki, 'yar uwa mijinki kowaye shi kowane irin hali gareshi wlh a tafin hannunki yake, sai de idan ke bakisan waye keba, bakisan dunbin baiwar dake tare dake ba, babu boka ba malan sirrin jima'i kawai, mafi yawanku kune kuke koyawa maxanku neman matan banxa, me matan banxan suka fiki diri ko kyau koke farjin ne baki dashi, abinda xe baku mamaki shine matan hausawa babu abinda suka iya se mugun kishi, ai 'yar uwa idan kina da kishi karki nuna se a shumfidar miji, ta yadda xe kasance kece ruhin xuciyar shi, ta yadda xe dinga ganin duk cikin mata ke daban ce, abin mamaki shine yadda xaki samu bahaushiya tarasa wanda xata jawa aji se mijinta, kuma in be nemeta ba ita koda tana bukata baxata neme shiba, wai ajinta xe xube, Allah ya shirye mu,

                
YADDA AKE SUCKING
             PENIS
  Maxa najin dadin wannan tsotsan axxakarin, wasu maxan ma sunfi bukatar shi akan jima'i,
yadda xaki shine ki tabbatar daga ke harshi kun tsabtace jikin ku kuna kamshi, xaku iyayi a tsaye a xaune a kwance, duk ta yadda ya kama, kuma shima ku dinga canxa style domin shima yanada nashi styles din, ya danganta da yanayin penis din,

          STYLE
xe kwanta yana kallon sama ya bude kafafun shi, seki shiga tsakanin kafafun ki kama axxakari ki fara lasan kan gurin hudar nan xuwa kasan gurin xuciyar, kina sa harshen ki gurin hudar kina karkadawa, nan da nan xakiga ta mike ta tsaya kem, seki xura abaki ya danganta da yanayin kaurinta, idan tsaho gareta bata da kauri sosai xakiyi amfani da lebenki ki matseta yadda xeji kin kamashi sosai, seki fara tsotsa kina sama kina kasa kinayi da sauri da sauri, xaki ga ya fara shure shure karki sake har seya kawo, kuma karki bari tafita daga bakinki,

           STYLE
xe xauna akan kujera ya jingina bayanshi kan kujerar ya bude kafarshi ke kuma kishiga tsakanin kafafun ki tsuguna akan gwiwarki, seki kama axxakarin kisa a baki, kifara tsotsan kan kamar kina shan nono, sekinga ta mike sosai seki turata duka cikin baki, kifara tsotsanta sosai kuma da sauri da sauri, kuma ki dinga jujjuya kanki daga gefe xuwa gefe, xakiga ya fara mutsu mutsu yana ture kanki karki dena har seya yayi realise,
       
          STYLE
xe tsaya a tsaye ke kuma ki tsugunna akan gwiwarki seki kama axxakarin kisa a baki, ki kama kan kifara tsotsa inkika tsotsa seki tsaya kisa harshenki kina xagaye wannan round din na axxakari, xakiga ta mike tsaye, seki turata cikin baki, idan bata da girma sosai idan kika tsotsa kika tsotsa seki tawo xuwa kan round din axxakarin kina xagaye shi xuwa xuciyar seki cigaba da tsotsan, xaki ga yana gantsare wa, karki bar har se ya kawo,

          STYLE
xe tsugunna yasa gwiwar shi a kasa ya dora kanshi da hannuwan shi kan kujera ko gado seya bude kafafun shi, ke kuma seki kwanta kina kallon sama seki tura kanki tsakanin kafafun shi, shi kuma seya sun kuyo yadda axxakarin xata xo setin bakinki, kikama kiyi ta lasheta tare da 'yan marainan nan guda biyu, sekin ga tamike sosai seki turata duka abaki, kifara tsotsanta da sauri da sauri,kina sama da kasa da kanki, xakiga yana dan janyewa karki saki, ki sa hannunki ki kama kwankwason shi, kitayi har seya kawo,

        STYLE
Wannan ana yin shine a karamin gado, kuma gadon karfe, xe kwanta yana kallon sama, seki samu igiya ki daure hannayen shi da kafafun shi yadda duk abinda, kikeyi mai baxe iya kwancewa ba, sekiyi tsirara ki hau gadon seki samu xumar ki ko madara ki tsiyaya akan axxakarin seki fara tsotsanta ta ko ina daga axxakarin har xuwa 'yan marainan shi kinayi kina goga mai kirjinki kisa hannunki biyu kan nononshi kina shafasu kina murxa su, sekin ga kin rikirkita shi, sannan ki tura axxakarin baki kifara tsotsanta karki dena murxa mishi nonon, idan axxakarin bata da kauri sosai xakisa harshenki karkashin hakoranki na kasa yadda harshen xeyi tudu yadda xeji ya cika miki baki, inki kai ki kai seki juya, ki raba kafarki ki xauna kan kirjin shi ki juya mai baya ya xamana kina fuskantar kafafun shi, amma nauyinki nakan gwiwarki, seki ci gaba da tsotsa kinayi kina karkada mishi ma'xaunai kuma yana yana hango farjinki, har se yayi realise,

Daga Dan uwanku 
Ahmad whtaspp 08033673819

[Sirrin jima'i] Sirrin kwanciyar Aure ga ma'aurata koyi salo salon kwanciya

Subscribe Our Newsletter