KUNDIN QADDARA completed - HAUSA EBOOKS -->

HAUSA EBOOKS

NQNia.blogspot.com Is a Premium Template Sharing Blog

KUNDIN QADDARA 

NA mss Mjay
completed 

[post_ads]

KADAN DAGA CIKI

Sauri sauri gudu gudu take tafiya,tanayi tana waigen bayanta domin ta tabbatar in bai biyo ta ba,ta riga ta gama tsorata da halin mahaifinta,ace ka haifi mutum amma ka nuna kashi ya fishi matsayi a wurinka.Wannan dame yayi kama,da ana chanja mahaifi data dade da chanja nata tunda baya sonsu daga ita har kannenta da mammyn su.Tana cikin tunanin nr harta qaraso makarantar tasu mai suna COLLEGE OF ARABIC AND ISLAMIC STUDIES, tana zuwa bakin gate ta hadu da kawarta mai suna hafsah a tsaye tana jiranta.Suka rungume juna cikin farin ciki tare da karasawa cikin makarantar.
Karfe 3:00 daidai aka tada su,suka jero suna tafiyan su itada hafsah.Da hafsah taga shirun yayi yawa kuma kaman yau ran qawar tata a bace yake.
  A hankali tace"taybah lfya kike kuwa yau,you seem lost in thought,ko abbu ne kuma?"
Taybah ta juyo a hankali ya kalli kawar tata tare da qoqarin goge kwallan daya taru a idonta tace"ki bari kawai hafsah,abbu nada matsala ni banma san ya zanje in samu su mammy ba yau"ta fada cikin kasallaliyar murya".
  "Kiyi hakuri taybah,Allah yana tare daku,ungo wannan inkin koma gida ko gari ki siya muku kusha" ta fadi haka tare da miqa mata 100.
Taybah tayi dariyan farin ciki tare da runguma kawar tata cikin farin ciki"i love you bestiee na,nagode sosai".Daidai nan suka qaraso kofan gidansu hafsah ta shiga ciki tare da ma qawar tata sallama.
  Taybah taci gaba da tafiya cikin sauri ta qarasa shagon tanimu ta siyo musu garin 70 sugarn 30 ta qarasa gida cikin farin ciki.
Koda ta shiga ta samu mammy zaune tayi tagumi su kuma su yasmeen na zaune kusa da ita,daga gani sunci kuka harsun gaji.Suna ganinta suka ruga da gudu suka rungumeta"Oyoyo addah taybah,kin siyo mana wani abune?"salimah ta fada tana qoqarin karban ledan hannun yayar tata.
Taybah tayi murmushi tare da miqa mata ledar garin ta qarasa wurin mammyn tasu tana gaida ita.suna cikin gaisawa ne yasmeen ta dawo ta roba ta zubo garin tare da spoons.Suka fara sha har mammyn tasu amma ita spoon 3 kawai tayi ta bar musu saura.
"Mammy kisha mana"taybah ta fada cikin tausayi."karki damu taybah cikin nawa ne banajin dadin shi,kusha kawai"ta fada cikin murmushi.
  Taybah ma bata sha garin sosai ba ta tashi ta shiga daki.ta tube kayan jikinta tana neman na sawa idonta yakai kan wata takarda da mammyn tasu taketa boyewa tuntuni..... 

DOMIN CIGABA DA KARANTAWA SAI KU DOWNLOAD NA LITTAFIN A NAN KASA 👇👇👇👇👇👇

[post_ads]
ga duk wayanda suke samun matsala ta wurin downloading ebooks namu kuma suke da bukatar mu rubuta masu copy din littafin mu turo masu ta whatssap ko profile nasu
SAI KU TUNTUBI mamallakin shafin Shuraih
Usman
Ta facebook profile nashi
Kota nambar waya 08173210359 ko 08140419490
Kota adireshin Email
shuraihusman@gmail.com
Sai de ku sani wa hakan zamu cajeku wasu kananan kudade
its Shuraih Usman 99% 

KUNDIN QADDARA completed

Load Comments

Subscribe Our Newsletter

Notifications

Disqus Logo