FAIROUZAH
littafin Nana Diso
complet
DOMIN DOWNLOADING LITTAFIN ZUWA KAN WAYOYINKU SAI KU DANNA KASANNAN👇👇👇👇👇👇
[post_ads]
[post_ads]
Baiwar Allah! Danallah kitsaya, tafiya take cikin nutsuwa tasaka kayan makaranta , kiranta yakeyi tayi amma bata kulasaba haka yasa takarasa makaranta tanashiga, kamal yanaganin haka yajuya yakara inda ya ajiye motarsa yashiga farouk yajiyo yakalli kamal wai kamal mai kidamunka ne yau sati2 kanabin yarinyar nan amma take kulaka Allah yayimaka arziki ga mata ga ilimi Dan Allah kakyale wannan yar talakawan ga matanan ya'yan manya kazo na rakaka dallah farouk iyimun shiru itah nakeso kuma sai na aureta inshaa Allah, farouk yace toh ai shikenan katawo mutafi kar murasa flight kai ni bazaniba saina San gidan su yarinyarnan na gayamaka toh ga masallaci mushiga muyi sallah yace toh sunayin sallah suka zauna a mota suna jeran atashi shisu daga makaranta, tazo tahuce taji kawarta fatima tana kiranta FAIROUZAH FAIROUZAH FAIROUZAH!!! tajeyo wai fatima mayi hakane ahanya zakidinga kirana habaa yihakuri muje! Ahaka su kamal sukabita har kofar gida haba kamal Danallah dubi gidansu mtseww. ...........urs nana diso💕
[8/29, 2:19 PM] ✔: 2
✨FAIROUZAH🌸
Na nana Diso - www.hausaebooks.com.ng
Danallah dubi gidansu wannan akurkin, kamal yajiyo afusace wallahi zankaryaka banson iskance mairuwanka, okay naji baruwana amma kasani I have d right nagaya maka gaskiya malam tunda kaga gidan zo mutafi ba inda zanji sainaji makarantar su nayi tambaya akanta, farouk yace sai muje aikin banza kawai sunazuwa sukasamu wani ustaz sukaimai sallama ya amsa inda yakaisu wani office yace amma banganikuba sukace eh munzoni akan yarinya FAIROUZAH ahh mashaa Allah ku yan uwantane kamal yace eh kusan hakane yace toh mashaa Allah ni sunana malam haruna nine mataimakin mai makaranta FAIROUZAH gaskiya yarinyace mai nutsuwa ga girma ma na gaba da'ita agaskiya abunda zancemu ku akan yarinya kunyi sa'ar yar'uwa bangarin makaranta kuma tanada hazaka wanda hakan yasa makaranta naji da'itah wadda duk wata musaba kar daza'ayi da'itah akiyi kamal yace mashaa Allah mungode sai anjima.............urs nana diso💕
[8/29, 2:19 PM] ✔: 3
✨FAIROUZAH🌸
Na nana Diso - www.hausaebooks.com.ng
Suna fita kamal yace alhamdulilah nasamu mata irin wacce nakeso , farouk ko kallonsa baiyiba suna isah gida sukai wanka sukatarar da hajiya a palour au ai'nazata kun tafi kamal haba hajiyar mu yaza'ayi mutafi bamu sanar da kiba haba hajiyar mu tayi murmushi toh ina kukaji farouk yace wallahi hajiya kamal ne wai yaga wata yarinya aikin banza bakiga yadda taki kulashiba amma yanaci itah yakeso gata yar gidan talakawa, hajiya tace zan batama farouk ya sota din saimai dama ranan nan nakejira kaduba yadda zainab take takuramai haka kurin yauwa hajiya kima kyafada ace mata kazama walhi hajiya ko wanka saitaga dama takiyi kullum gidan abace bataiyah girkiba ba abunda tasa agaba sai aikin zuwa office kuma takaicin ma rashin kunyah, farouk yace aisai kako ya yamata dallah malam shekarar mu 4 daitah fah, toh Allah ysawake inji hajiya yanxu kaga gidansu yace eh nagani anjema xamu tafi in nadawo inna dawo zanji, sukashirya sukatafi airport.......
DOMIN CIGABA DA KARANTAWA SAI KU DANNA KASANNAN 👇👇👇
[post_ads]
ga duk wayanda suke samun matsala ta wurin downloading ebooks namu kuma suke da bukatar mu rubuta masu copy din littafin mu turo masu ta whatssap ko profile nasu
SAI KU TUNTUBI mamallakin shafin Shuraih
Usman
Ta facebook profile nashi
Kota nambar waya 08173210359 ko 08140419490
Kota adireshin Email
shuraihusman@gmail.com
Sai de ku sani wa hakan zamu cajeku wasu kananan kudade
its Shuraih U sman 99%