BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na uku 3 - HAUSA EBOOKS -->

HAUSA EBOOKS

NQNia.blogspot.com Is a Premium Template Sharing Blog

BAKANDAMIYAR GUMURZU
kashi na uku 3
Na Umar Abdulhadi mati

KADAN DAGA CIKI

[post_ads] Filin gasar yayi shiru yadda kasan mutuwa ta gitta babu abin da kake ji face fitar lumfashin mutane, aljannu haɗe da dodanni idan kayi duba zuwaga "yan kallo wasu daga cikinsu tsabar damuwace fal cike da fuskarsu yayinda wasu kuma mamakine ya mamaye fuskarsu saidai wasu dagacikin "yan kallon tsabar murnace da farinciki yayi musu katutu a zuƙatansu kowa ya zuba tsakiyar wanan fili idanu yana mai cike da kokwanto. Hannuwantane suka bara bayyana sana daga bisanni kanta ya fito fili hakan nna faruwa sai gangar cikita ya ida futowa daga cikin wawakeken ramin data samar a sanadiyyar naushi da aljana zabariyya ta mata ta silmiyo ta rikito daga sama ta faɗo kallo daya zakayiwa aljana zarma kasan ta bugu domin hannuta na riƙe da bakinta wanda yake yoyon jini hakan na faruwa filin ya ɗau ihu da tafi, mafiya yawan masu ihun da tafin suna yine domin ganin cewa wanan fafatawar bata ƙare ba domi dukkanasu sun rigama sun sare cewa aljana zarma zata iya miƙe har ta fuskanci aljana zabariyya wanda ƙalilanne daga cikin masu ihunne masoyan aljana zarma. farkon abinda ta farayi bayan ta miƙe shine shafa bakinta da taji yana mata zogi da raɗaɗi tana duba tafin hannunta taga jini hakance yasa cikinta fara tsuma gashin kanta ya miƙe jajayen idanuwanta suka ƙara rinewa yadda kasan an zuba musu jini sana suka ƙara girma ƙofofin hancinta suka ƙara faɗi fuskarta ta ƙara baƙi yadda kasan an shafa mata shuni jijiyoyin jikita suka fito burɗiga-burɗiga kamar saiwar bishiya wani baƙin hayaƙi ya rinƙa futa daga cikin ƙofofin hancinta ta hangame baki tayi wata uwar kururuwa wadda saida tasa gabaki ɗaya filin gasar yin girgiza kowa dake wanan filin saida ya done kunansa haɗe da durƙushewa ƙasa saboda tsabar tashin hankali da kaɗuwa idan kafidda wasu ƙalilan daga cikin "yan kallo da malaman gasa, hamshaƙan matsafa da sarakuna wanda su ko a jikinsu domin su idan da sabo ma har sun sama domin sun jima suna baƙin artabu da azzaluman aljannu sa hatsabiban dodanni dan haka su wanan ihun ba baƙone ba a wajansu haƙiƙa aljana zarma ta fusata, fusatar da bata taɓayi ba domin a yau an rusa mata ginin tarihin jarumtarta wanda babu wani mahaluki da ya taɓa fitar mata da jini nan take ta fuskanci aljana zabariyya wadda itama tuni taja daga haɗe da dunƙule hannu tabbas a yanzune za'a fara waccan fafatawar kamar sharar fage ce.

DOMIN DOWNLOADING LITTAFIN NAN SAI KU DANNAN 👇👇👇👇👇

[post_ads]

BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na uku 3

Load Comments

Subscribe Our Newsletter

Notifications

Disqus Logo