ABIN DUHU
Na Hafsat Musa
Complet
DOMIN DOWNLOAD NA LITTAFIN ZUWA KAN WAYOYINKU SAI KU DANNA KASANNAN 👇👇👇👇👇👇👇👇
[post_ads]
DOWNLOAD ABIN DUHU [post_ads]
Zaune take gaban dressing mirror tana shafa hoda tana goga wannan
tashafa wanna har takamallahah
Tatashi tanufi maajiyar kayanta tazakulo wata gownt blue tayi rolling
da blue din mayafi tana daidai
Fitowa wayanta yafara ringin dasauri tadawo domin jin hubby ta ne ke
kiranta domin special ringi tasamashi
Dasauri tadauka hello my habibi,
Cewatayi ok, ganinan zuwa bani minti 2 luv you tayima wayar kiss ta Aje
Dasauri tasakko daga mattakalar bene
Ta iske mamy ta A falo
Tace mamy barka da hutawa ta wai wawaye tace lafeeya lau
Zeenat
Hanyar fita tayi tace inazaki ne Zeenat tace mamy Faruq ne mamy tsaki
kawai taja tacigaba da Abinda take
Zeenat Kuwa Hanyar waje tanufa ta iske shi zaune bisa motar sa Honda
civic duk ta tsufa tace my habibi na barka dazuwa yace lafeeya lau
hubby na kina lafeeya tace klau,
Sukacigaba da firarsu can yace Mata hubby matsalar kudi su kamani fa
kibani 20k tace kacika matsalar Kudi habibi mekake dasu ne baasati
saikace kana bukatar kudi, yace sorry my hubby kinsan nike kula da
kakanta ita daya gareni gashi nikuma bawani Aiki nake kiyi hakuri
tunda ina matsamiki fuu yatashi yashige motar sa Zeenat cewa take
Habibi!! Habibi Amma be tsaya saurarenta yaja motar shi yabar harabar
Gidan,
DOMIN KARANTA WASU NOVELS DIN ZIYARCI
Hafsat Musa - WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
Cikin gida tashiga cikin tashi hankali domin Habibinta yayi fushi da ita
mattakalar bene tahaye bata tsaya kallon inda mamy ta take tajawo
wayarta call din Habibi kawai tayi Amma yaki picking saidatayi mishi
Kira 10 Amma bedauka karshema tana Kara kiranshi taji wayansa switch
off wurgar da wayarta bisa gado tafashe da kuka domin ba karamin so
Allah ya doramata na
Ameer tana matsifar sonshi sosai
Tanan kwance har bacci yadauketa bata tashi farkawa har wjn 4 Alwalla
kawai tayi sallar La' sar tazura wata doguwar rigar Atamfa komawatayi
takara call din Habibinta yabude wayar Amma yaki picking,
Test tashiga rubuta masa
_Haba_ _my_ _Habibi_ _katausayamn_kadauki _wayana_ _nashiga_ hali
adalilin kin daukar wayata.
Taturamasa jummai mai Aiki ce tashigo hajiya kizo inji mamy, kallonta
tace kicemata ganinan,
Jummai tace Angama uwar dakina tajuya tatafi
Tashi tayi tafita zuwa kiran da mamy tayimata,
Mamy ta iske zaune falo tana
duba daily trust
Samun kujera tayi ganin mamy tace me Akayi miki ne naga kinshigo
ranki A bace tace bakomai mamy ta girgiza kadan kiganni inhar namiji
yanzu kikafara
Mamy ta cigaba da duba
jarida
Zeenat tatashi zata koma daki mamy tace bazaki ci Abinchi ba tace
nakoshi
Tahaye ta koma daki
Bata gajiba takara kiran shi saida tayimishi Kira 2 sannan yadauka
shiru yayi tace Haba Habibi karinga tausayaman mana pls fashewa tayi
Da kuka
yace to duk laifin kine tace to kayiman Afuwa bazan sakeba
yanzu kazo Ka Amsa dama akwai 20k da mamy tabani nasiyi kayan
make up sainabaka nan suka cigaba firansu, irinta masoya dasuka Dade
cikin shauki son junansu,
Zeenat banason tarayayarki da Ameer domin be kwantanba kokadan
Atare Dani cikin zuciyata inhar zaki cibagada tarayya dashi saidai kikoma
gun maihaifinki wallahi domim bana kaunarshi,
Zeenat ce tamike tahaye sama janye da trolley ta fito
Mamy tabita Kallo
Zeenat tace mamy nazabi nakoma gareshi domin inason Ameer
Tajanyo trolley tanufi Hanyar fita duk da dare yayi mamy bata hanata
fita ba domin ranta yabaci,
Zeenat tana fita wayarta tadaga tace ma Ameer yatadada Bakin titi
gatanan cikin rudewa yace meyafaru tace inyazo yaji,
Motar tashiga kawai tafito Bakin titi
Ta iske Ameer har ya iso fita tayi tanufi ketaren dayake tabude marfin
motar shi tashiga,tana shiga Ameer lafeeya Zeenat??
Cikin share Hawaye tace zani Abuja gun mahaifina ne?
Ameer yace meyafaru nan tafadamsa koma
Tazaro ATM CARD tace gashi kan komai
yadaidata karinga zaren
kudin man tarubatamasa sirrinta duk nabanki
Tabashi Ameer kasake yayi yana kallon ta tace karkadamu hubby Zan
iya komai
Akanka
tafito tace
sai munyi waya in na isa
yace
kikular man dakanki hubby tace karkadamu
Ta tsallka tanufi motar ta nufi Hanyar Abuja zuwa wjn maifinta
Ameer saida yaga tatashin motar Zeenat waya yadaga yace kutari
wata mota Hanyar zariya yafadamusu number motar
Tofa me Ameer ke nufi wannan shine Abi A duhu
DOMIN CIGABA DA KARANTAWA SAI KU DANNA KASANNAN 👇👇👇👇👇
[post_ads]
DOWNLOAD ABIN DUHU
[post_ads]
ga duk wayanda suke samun matsala ta wurin downloading ebooks namu kuma suke da bukatar mu rubuta masu copy din littafin mu turo masu ta whatssap ko profile nasu
SAI KU TUNTUBI mamallakin shafin Shuraih
Usman
Ta facebook profile nashi
Kota nambar waya 08173210359 ko 08140419490
Kota adireshin Email
shuraihusman@gmail.com
Sai de ku sani wa hakan zamu cajeku wasu kananan kudade
its Shuraih U sman 99%